Bidiyon gabatarwa

SIFAR MAKARANTAR

Makarantar koyon shari'a ta maida hankali ne wajen koyar da ilimin addinin musulunci a hankali, tun daga tushen ilmummukan da musulmi ke bukata, kamar yadda Alkur'ani da Sunnah suka tabbatar. Ta bangaren Aƙida da tauhidi, hadisi, fikihu, tarihi, adabi da kuma harshen larabci, ta hanya mai sauki da ban sha'awa wacce ta dace da waɗanda ba ƙwararru ba a fannin ilimin addinin muslunci, ko wane irin matakin karatunsu, sannan ta daukaka su a matakin ilmin addini musulunci

Kwasa-kwasan Diploma

Diploma

Nuna gaba ɗaya

MALAMAI

single-work-process.Team_dis

Ƙari
Ƙari

Ta yaya zan fara karatun?

Zaɓan darussa

Shigar da darussan a farko sanna ka zaɓi matakin da kake so

Nuna bayanan mataki

Lokacin zaɓar kwas ɗin da kuke son yin karatunsa na difloma, za a nuna abubuwan da kwas ɗin ya ƙunsa(bidiyo, sauti, da manazarta).

Rajista da musharaka

Danna kan (Yi rijista a matsayin sabon ɗalibi, kuma shigar da bayanan da ake buƙata)