African Islamic Academy
aiaacademyha@gmail.com
Yi karatu yanzu
Swahili
.An riga anyi Musharaka
Rijistar sabon É—alibi
Diploma
Malamin
Abokan huÉ—É—armu
Kyaututtuka
Tambayoyin gama-gari
Game da makaratar
Ka tuntuɓemu
Shawara
Shahada
Diploma
Malamin
Abokan huÉ—É—armu
Kyaututtuka
Tambayoyin gama-gari
Game da makaratar
Ka tuntuɓemu
Shawara
Shahada
Shafin Asali
/
Diploma
/
Diploma a Imani da Tauhidi
/
Abinda ya wajaba a lizimce shi game da Sahabban Manzon Allah (s.a.w) da iyalan gidansa.
Abinda ya wajaba a lizimce shi game da Sahabban Manzon Allah (s.a.w) da iyalan gidansa.
Diploma
Diploma a Imani da Tauhidi
Malami
Sheikh Nasir Abubakar Saleh Imam
Kayi Jarabawa yanzu
Shiga
Rijistar sabon É—alibi
REGEA -
Kayi Jarabawa yanzu
Shiga .An riga anyi Musharaka
Rijistar sabon É—alibi
Vidio:
Tarehe ya kuanza kozi:
Litinin 2025-02-10 Ù…
Muda wa upeperushaji:
Kwas
Diploma a Imani da Tauhidi
01.
Farkon wajibi akan bayi, Matakan Addini, Ma'anar Musulunci
02.
Ma'anar Imani da Allah, Tauhidul Uluhiyyah, Tauhidul Rububiyyah, Kishiyar su.
03.
Tauhidin Sunayen Allah da Siffofinsa da abinda ke kishiyantar shi.
04.
Imani da Mala'iku, Littattafai da Manzanni.
05.
Imani da ranar karshe
06.
Imani da ƙaddara
07.
Rabe - Raben Imani, Abinda yake Kishiyantar Imani
08.
Kashe - Kashen Zalunci, Fasikanci da Munafunci, Hukuncin Sihiri, Nushrah da Ruƙiyya.
09.
Kashe Kashen Saɓo, Abubuwan da ake kankare Munana dasu.
10.
Hanya madaidaiciya da Abinda yake Kishiyantar Sunnah.
11.
Wajabcin É—a'a Ma'abota Al'amari, Siffar waliyyan Allah da Jama'ar da Manzon Allah (s a w) yake nufi da itace akan gaskiya.