Gasa ta Biyu
Gasar Farko

sunayen waɗanda suka lashe gasar farko ta makarantar

 

Sashi na farko: Ɗalibai Biyar da suka yi fice a matakin farko na Difloma a ginshiƙan Addini:

 

Ƙasa

Suna

Difloma

Maki

Kyauta

Jerin

Nigeria

Abdussalam Abubakar Modibbo

Ginshiƙan Addini (Matakin Farko)

95.83

N70,000

Na Farko

Nigeria

BELLO MUHAMMAD UMAR

Ginshiƙan Addini (Matakin Farko)

95.78

N60,000

Na Biyu

Nigeria

Umar Muhammad Ishaq

Ginshiƙan Addini (Matakin Farko)

95.75

N50,000

Na Uku

Cameroon

Souleymanou Aboubakar

Ginshiƙan Addini (Matakin Farko)

95.59

N40,000

Na Huɗu

Nigeria

Bello Aminu Ishaq

Ginshiƙan Addini (Matakin Farko)

95.56

N30,000

Na Biyar


 

Sashi na Biyu: Ɗalibai biyu da suka yi fice cikin kowace difloma amatakin farko: (Adadin su zai zama: ɗalibai 14)

 

Ƙasa

Suna

Difloma

Maki

Kyauta

Jerin

Nigeria

Yahaya Nafiu Muhammad

TAUHIDI

97.64

N30,000

Na Farko

Nigeria

Usman Abdullahi

TAUHIDI

97.06

N20,000

Na Biyu

Nigeria

Shafi'u Gambo

Al-kur'an da Tafsir

96.26

N30,000

Na Farko

Niger

Youssouf Affala

Al-kur'an da Tafsir

95.71

N20,000

Na Biyu

Nigeria

ADAMU ABBATI

Al- Fikhu

96.31

N30,000

Na Farko

Nigeria

Yusuf Abdullahi Sabo

Al- Fikhu

96.17

N20,000

Na Biyu

Nigeria

Shuaibu Aliyu Dan wali

Al-Hadith

97.90

N30,000

Na Farko

United States

Aisha Ibrahim

Al-Hadith

97.88

N20,000

Na Biyu

Nigeria

Mubarak Yusha'u Abubakar

Tarihi Manzon Allah s.a.w

95.97

N30,000

Na Farko

Nigeria

Muhammad Ahmad

Tarihi Manzon Allah s.a.w

95.97

N20,000

Na Biyu

Niger

Ali Abdoul-rachid

TAZKIYYAH DA AKHLAƘ

95.61

N30,000

Na Farko

Nigeria

Abubakar Ibrahim

TAZKIYYAH DA AKHLAƘ

94.89

N20,000

Na Biyu

Nigeria

ABBA SULAIMAN

Harhsen larabci

95.57

N30,000

Na Farko

United States

Shuaibu Ibrahim

Harhsen larabci

95.00

N20,000

Na Biyu

 

 

Gasar farko ta African Islamic Academy 

  • Kyaututtuka har na Naira dubu ɗari shida ne za'a aci (N600,000):
  • Sashi na farko: Biyar uku da suka yi fice a matakin farko na Difloma a ginshiƙan Addini:
  1. Na ɗaya: Kyautar da ta kai Naira dubu saba'in (N70,000) Naira ko kwatankwacin ta na dala($)
  2. Na biyu: Kyautar Naira dubu sittin (N60,000) Naira Najeriya ko kwatankwacinta a dala($)
  3. Na Uku: Kyautar Naira dubu hamsin (N50,000) naira nigeria ko kwatankwacinsa dala($)
  4. Na hudu: Kyautar Naira dubu arba'in (N40,000) ko kwatankwacinta a Dala($)
  5. Na Biyar: Kyautar (N30,000), ko kwatankwacin ta a dala($)

 

  • Sashi na Biyu: Ɗalibai biyu da suka yi fice cikin kowace difloma amatakin farko: (Adadin su zai zama: ɗalibai 14)
  1. Na ɗaya: Naira dubu talatin (N30,000) ko kwatankwacin sa a dala ($)
  2. Na biyu: Naira dubu ashirin (N20,000) ko kwatankwacin sa a dala($).

 

Karin bayani da Sharuɗɗa:

 

  •  Za a tantance gasar ne a ranar Laraba  ga watan Yuni 22, 2024., kuma za a raba kyaututtuka a cikin makonni uku daga ranar.
  • Duk wanda ya yi rajista a makarantar kuma ya kammala difloma daya ko fiye zai cancanci shiga gasar kuma ba ya buƙatar wata rajista ta musamman, amma bayanansa dole ne su cika.
  • Dalibi ba zai karɓi kyaututtuka biyu daga sassan biyu daban-daban ba, zai karɓi mafi darajar guda biyun
  • Idan dalibai biyu suka samu maki daidai a sashi na biyu, to za a ɗauki wanda ya fi karatu