African Islamic Academy
aiaacademyha@gmail.com
Yi karatu yanzu
Swahili
.An riga anyi Musharaka
Rijistar sabon ɗalibi
Diploma
Malamin
Abokan huɗɗarmu
Kyaututtuka
Tambayoyin gama-gari
Game da makaratar
Ka tuntuɓemu
Shawara
Shahada
Diploma
Malamin
Abokan huɗɗarmu
Kyaututtuka
Tambayoyin gama-gari
Game da makaratar
Ka tuntuɓemu
Shawara
Shahada
Dr. Umar garba dokaji
Gamayya
Watsawar kai tsaye a yau
Tarihin Manzon Allah (s.a.w) Daga Haifuwa Zuwa Manzanci 4
- Watsawar kai tsaye a yau Da ƙarfe 9=>00 lokacin Nigeria da Niger
Shafin Asali
/
malaman
/
Dr. Umar garba dokaji
Dr. Umar garba dokaji
Jadawalin karatu : Dr. Umar garba dokaji
01.
Sallah da hukunce-hukuncenta, Sajadar rafkannuwa, Sajadar godiya, da Sajadar tilawa
-- Al- Fikhu
02.
Sallar jam'i da limanci bin liman, Sallar masu uzuri, Sallar juma'a da Sallar nafila
-- Al- Fikhu
03.
Falalar azumi, hukunce-hukuncensa, da uzurin shan azumi a Ramadan, da ramakon azumin Ramadan
-- Al- Fikhu
04.
Azumin nafila,Lailatul ƙadari da hukunce-hukunce ittikafi
-- Al- Fikhu
05.
Zakkar abinda ya fito daga ƙasa - Zinari da Azurfa - kayan kasuwanci - dabbobi
-- Al- Fikhu
06.
Waɗanda ake ba zakka, Fitar da Zakka - Zakkar fidda kai - Sadaka
-- Al- Fikhu
07.
Hajji da umara da hukunce-hukuncensu, Miƙati da Ihrami
-- Al- Fikhu
08.
Fansa, haday, layya da ziyarar madina da falalarsu da matsayinsu
-- Al- Fikhu
09.
Aikin haji da talbiya, siffar hajjida umara, rukannai, wajibai da sunnonin hajji
-- Al- Fikhu
10.
Hukunce hukuncen Zakkah, Zakkar fiddakai
-- Diploma akan Fiƙihu
11.
Hukunce hukuncen Azumi da Ittikafi
-- Diploma akan Fiƙihu
12.
Hajji: Hukunce hukuncen Hajji da Umrara, Layya, yankan suna , Jihadi
-- Diploma akan Fiƙihu
13.
Hukunce hukuncen Kasuwanci da Riba
-- Diploma akan Fiƙihu
14.
Hukunce hukuncen Haya, Waƙafi, Wasiyya
-- Diploma akan Fiƙihu
15.
Aure, Matsalolin da suka shafi Mace Musulma
-- Diploma akan Fiƙihu