Bābīn gaggauta aikata alheri, yin jihādi da kai, da ƙarfafa mutane kan ayyukan alheri da hanyoyinsa daban-daban.