Bābīn yaƙini (Yaqīn), dogaro ga Allah (Tawakkul), da tsayuwa a kan hanya madaidaiciya (Istiqāmah), da yin tunani a kan girman halittun Allah.